Subscribers zone
Duk Wanda Ya Fadamana Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-jannar Shi . mudai Nace Gaskiya
Abbc
Zan yi kyautar kuΙi ga mutum 50 Allah ya kai Ladar ga Mahaifana.Zan Taimaki duk mai Rabo insha Allah. turoman account number Dinka Yanzo
Zan yi kyautar kuΙi ga mutum 50 Allah ya kai Ladar ga Mahaifana.Zan Taimaki duk mai Rabo insha Allah. turoman account number Dinka Yanzoπππππππππππππ
Zan yi kyautar kuΙi ga mutum 50 Allah ya kai Ladar ga Mahaifana.Zan Taimaki duk mai Rabo insha Allah. turoman account number Dinka Yanzoπππππππππππππ
Idan wasomutane 50 sunrigasunyi Dan Allah saikayihakuri kajiranagaba
Yanzu-Yanzu: Jami'an hukumar yaki da cin hanci ta Kano sun kai sumame zuwa wasu rumbunan da ake boye kayan abinci.
Yanzu-Yanzu: Jami'an hukumar yaki da cin hanci ta Kano sun kai sumame zuwa wasu rumbunan da ake boye kayan abinci.
HYanzu-Yanzu: Jami'an hukumar yaki da cin hanci ta Kano sun kai sumame zuwa wasu rumbunan da ake boye kayan abinci.
Kalli Shagalin Jaruman Kannywood Wanda Suka Hada Dantaya Ali Nuhu Murnar Zama Shugaban Fina Finai
Shiga kakalli full video kabawa mutane labariπππππππππ
Kalli Shagalin Jaruman Kannywood Wanda Suka Hada Dantaya Ali Nuhu Murnar Zama Shugaban Fina Finai
Kalli full video Anna πππππ
Kalli video sirara an anπππππππ
Ζayataciyyar Dinner dan kannywood sunkayi wa Ali Nuhu akan matsayin da ya samu na Shugaban hukumar tace fina finai Na Ζasa MD kenan, wanda akwai fuskokin da har kun manta da su, amma duk suna gurin nan
Fashewar gas a Nairobi ta kashe mutum uku da jikkata kusan 300
Mutum uku aka tabbatar da mutuwarsu yayin da sama da 300 suka jikkata sakamakon wata mummunar fashewar gas Ιin girki a Nairobi babban birnin Ζasar Kenya.
Mai magana da yawun gwamnatin Ζasar ya ce wata babbar mota ce Ιauke da tukwanen gas ta fashe a unguwar Embakasi a daren jiya, lamarin da ya haddasa tashin gobara a yankin.
Hotunan bidiyon a kafafen sada zumunta sun nuna yadda wuta da hayaΖi suka turnuΖe saman rukunin benaye yayin da mutane suka shiga firgici da ruΙani domin neman tsira.
Gidaje da kasuwanni, da shaguna da motoci dama ne suka Ζone sakamakon tashin gobarar.
π
π
Tun da farko, gwamnatin Ζasar ta ce fashewar ta auku ne a cibiyar sayar da gas Ιin, sai dai kawo yanzu ba a san abin da haddasa fashewar ba.
Mazauna yankin Embakasi da ke kudu maso gabashin Nairobi sun ce sun ji kamar girgiza kafin ganin haske a sama a tsakar dare.
Wani mazauni yankin wanda ya ce a gabansa fashewar ta auku Boniface Sifuna ya ce ta Ζyar ya tsira duk da ya samu Ζuna a jikinsa.
Haka kuma wani Ζarin shaidar ya ce mutane sun razana tare da kaΙuwa sakamakon aukuwar fashewar.
Da yawa daga cikin waΙanda suka jikkata an ce sun shaΖi hayaΖi ne, ciki har da Ζananan yara 25, kamar tadda wata kafar yaΙa labarai a Ζasar ta ruwaito.
Shugaban 'yan sandan yankin Embakasi, Wesley Kimeto ya ce daga cikin waΙanda suka mutu har da wani Ζaramin yaro, yana mai gargaΙin cewa adadin waΙanda suka mutun ka iya Ζaruwa.
Ζungiyar agaji ta Red Cross ta Kenya ta ce ta kai mutum 271 da suka samu munanan raunuka zuwa babban asibitin Ζasar da ke Nairobi.π΅
π²
Wani Ιan jarida da ke zaune a yankin ya ce mutanen yankin sun fice daga gidajensu bayan fashewar.
Ζungiyar bayar da agaji ta Red Cross ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa jami'anta na wurin da abin ya faru, inda suke aiki ba dare ba rana domin taimakawa wajen kashe wutar.
Innalillahi wa inna ilaihi raji una allah yayi wa mahaifiyar ALASAN KWALLI RASU yanzu yanzu allah ya jiqanta ya gafarta mata...... ππππππππππ
Innalillahi wa inna ilaihi raji una allah yayi wa mahaifiyar ALASAN KWALLI RASU yanzu yanzu allah ya jiqanta ya gafarta mata......
ππππππππππ
Innalillahi wa inna ilaihi raji una allah yayi wa mahaifiyar ALASAN KWALLI RASU yanzu yanzu allah ya jiqanta ya gafarta mata......
πππππππππππππππ
Na yadda Namiji ba dan goyo bane _ bayan ya yaudareni yarabani da kowa da iyayena Akarshe yayimin....π
-
News Yadda za ku kula da kanku lokacin azumin Ramadan D Sa'o'i 3 da suka wuce A cikin watan Ramadan mai alfarma, musulmai a sassan ...
-
YANZU YANZU: Kotun kolin Ζasar Saudiyya ta buΖaci al'ummar musulmi su halarci duban jinjirin watan Ramadan a yammacin YANZU YANZU: Kot...
-
Recognizing wisdom and maturity in a person isn’t always about the number of gray hairs on their head. It’s more about observing their beh...
-
Dakarun sojin Isra’ila sun ce sun yi haΙaka da wasu Ζasashe wajen daΖile gomman harin makami mi linzami da Iran ta kai mata. Wannan bayani...
-
Kai-tsayeKAI-TSAYE Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da...
-
Labarun safiyaryau _____________________________________________ Matsalar satar mutane masu yawa sosai ta sake kunno kai a Najeriya. Sau bi...
-
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN π Fitatcen Jarumi kuma Mawaki Yakubu Moh’d ya samu hadarin mota a kan hanyar shi ta zuwa Abuj...
-
A bbc Duk Wanda Ya Fadamana Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-jannar Shi . mudai Nace Gaskiya ❤️ππππππππ...
-
Shiga kakalli full video kabawa mutane labariπππππππππ Kalli Shagalin Jaruman Kannywood Wanda Suka Hada Dantaya Ali Nuhu Murnar Zam...
-
Innalillahi wa inna ilaihi raji una allah yayi wa mahaifiyar ALASAN KWALLI RASU yanzu yanzu allah ya jiqanta ya gafarta mata...... πππ...












