Isra’ila ta ce ta dakile harin da Iran ta kai mata

 




Dakarun sojin Isra’ila sun ce sun yi haɗaka da wasu ƙasashe wajen daƙile gomman harin makami mi linzami da Iran ta kai mata.


Wannan bayani martani ne ga harin makami mi linzami ta sama da Iran ta kaddamar kan Isra’ila.


Karon farko kenan da ƙasashen biyu zasu yi amfani da ƙarfin soji a kan juna, bayan shafe shekaru ana nuna yatsa da kuma yarfe ga juna.


Tuni dai firaiministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya kira taron majalisar ƙoli ta yaƙin ƙasar domin tantance mataki na gaba.

No comments:

Post a Comment

Crazy funny

crazy funny cartoon character counted stoudi song zarah music