Manyan matsaloli takwas da ke addabar ƴan Afirka ta Kudu gabanin zaɓe

AFP Bayani kan maƙala Marubuci,Damian Zane, Dorothy Otieno & Olaniyi Adebimpe Sanya sunan wanda ya rubuta labari,BBC News Sa'o'i 3 da suka wuce Afirka ta Kudu, ɗaya daga cikin ƙasashe mafiya arziki da tasiri a Afirka, na shirin kaɗa ƙuri'a a zaɓuka na ranar 29 ga watan Mayu yayin da ake fargaba game da rashin aikin yi, da ƙaruwar laifuka, da kuma ɗaukewar lantarki. A waɗannan tasawirorin, za a ga manyan abubuwan da za su mamaye wannan zaɓe - karo na bakwai ke nan tun bayan fara zangon dimokuraɗiyya a 1994. Tasawirar da ke nuna goyon bayan da jam'iyyar ANC ke da shi Bayanan hoto,Tasawirar da ke nuna goyon bayan da jam'iyyar ANC ke da shi Idan ƙuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar ta yi daidai, to lallai za a shiga sabon mataki a fagen siyasar ƙasar. Jam'iyyar African National Congress (ANC) mai mulki ce ta mamaye fagen siyasar ƙasar tun daga gwagwarmayar da ta yi wajen korar gwamnatin wariya ta fararen fata. Ta cinye zaɓen farko a 1994 kuma tun daga lokacin take kan mulki. Amma ƙuri'un da take samua zaɓuka na ci gaba da raguwa tsawon shekaru tun daga 2004, lokacin da ta samu mafi yawan ƙuri'u na kashi 70 cikin 100. Bincike na nuna cewa za ta iya ƙara raguwa zuwa kashi 50 cikin 100, abin da zai sa ta koma yin haɗin gwiwa. ... Ɗaya daga cikin abubuwan da ke jawo wa ANC baƙin jini shi ne halin da tattalin arzikin ƙasar ya shiga. Idan aka duba shekara 30 da suka wuce, 'yan Afirka ta Kudu sun ƙara arziki. Talauci ya ragu, kuma mutane sun samu damar samun gidaje da kuma kiwon lafiya a dunƙule. Sai dai kuma, an samu raguwar samun kuɗaɗe a adadi na tsakatsaki daga 2011, abin da ya sa wasu da dama kan ji cewa sun ci baya kuma suka fara zargin ANC da yin almubazzaranci da tattalin arzikin ƙasar. ... Duba adadi na tsakatsaki kawai ba zai ba da cikakken labarin ƙasar ba, saboda akwai bambancin samu tsakanin al'ummomin ƙasar. Idan aka yi amfani da tsarin da ake kira Gini coefficient, wanda ke duba yawan abin da kowane iyali daga kowane rukuni na al'umma ke samu, za a ga Afirka ta Kudu ce ƙasa mafi rashin daidaito a duniya. Misali, kashi 20 na al'ummar ƙasar da suka fi arziki su ne ke riƙe da kusan kashi 70 cikin 100 kuɗaɗen da iyalai ke samu. Idan aka kwatanta, sauran kashi 40 mafiya talauci na riƙe ne da kashi 7 cikin 100 kacal na arzikin ƙasar.

Ssad

 


Recognizing wisdom and maturity in a person isn’t always about the number of gray hairs on their head. It’s more about observing their behaviors, and how they interact in various situations.

Let’s be real, we all know age doesn’t necessarily equate to wisdom or maturity. It’s the actions, the responses and the approach to life that truly tell you if you’re dealing with a wise and mature person.

So, how can you spot wisdom and maturity? Well, there are certain behaviors that act as pretty clear indicators.

In this article, we’ll explore 10 behaviors that hint at a person’s wisdom and maturity. So, grab your detective glasses, because we’re about to go on a little investigation into the world of human behavior

Isra’ila ta ce ta dakile harin da Iran ta kai mata

 




Dakarun sojin Isra’ila sun ce sun yi haɗaka da wasu ƙasashe wajen daƙile gomman harin makami mi linzami da Iran ta kai mata.


Wannan bayani martani ne ga harin makami mi linzami ta sama da Iran ta kaddamar kan Isra’ila.


Karon farko kenan da ƙasashen biyu zasu yi amfani da ƙarfin soji a kan juna, bayan shafe shekaru ana nuna yatsa da kuma yarfe ga juna.


Tuni dai firaiministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya kira taron majalisar ƙoli ta yaƙin ƙasar domin tantance mataki na gaba.

Free Best Themes HomeBlogger CodesIT Software Registration Code IT Software Registration Code Green Screen Subscribe Assets March 03, 2024 IT Software Registration

IT Software Registration

Themes HomeBlogger CodesYoga Enter Form Script $15 Yoga Enter Form Script $15 Green Screen Subscribe Assets December 16, 2023 Yoga Center Registration

Yoga Center Registration

https://prosecutorremarkablegodforsaken.com/f1bgagnms9?key=26a7d20cfab5dddac65025ad2e65d217 Love Calculator

Love Calculator







User Image Partner Image

Crazy funny

crazy funny cartoon character counted stoudi song zarah music